יהודים | |
---|---|
| |
Jimlar yawan jama'a | |
14,606,000 | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
Isra'ila | |
Harsuna | |
Ibrananci, Knaanic (en) , Judaeo-Romance (en) , Krymchak (en) , Judeo-Berber (en) , Judeo-Tat (en) , Judeo-Arabic (en) , Judaeo-Georgian (en) , Jewish English languages (en) da Yiddish (en) | |
Addini | |
Yahudanci |
Yahudawa kalmar Yahudawa jam'i ce, tilo kuma ana cewa Yahudu sune mabiya addinin Yahudanci na Annabi Musa, yawancin su suna Yaren Ibrananci ne wanda suke da rinjaye a kasar Isra'ila, Falasdinu da kuma Amurka, ana kiran su da Yahudawa ne saboda addininsu na da asali da Annabi Yusuf izuwa ga baban sa annabi Yakub.[1][2][3] [4][5][6][7][8]
Yawancin Yahudawa suna cikin yankin Nahiyar Asiya ne.[9] [10][11][12][13][14]