Tukunya
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na pot (en) Fassara da cookware and bakeware (en) Fassara

Italic text

tukunyar ƙasa
tukwanen ruwa

Tukunya: dai wata abu ce da ake amfani da ita wajen dahuwa, kamar magani, abinci da sauran su.[1]

Asalinta da amfaninta

Tukunya

Asali dai tukunya ta samo asali ne daga tukunyar kasa domin har yanzu wasu na amfani da tukunyar kasa musamman a karkara.

Ana amfani da tukunya wajen;

Ire-iren tukunya

  1. Tukunyar karfe
  2. Tukunyar Laka/yumbu

Manazarta

  1. "Tukunya". translate.com/dictionary/hausa-english. Retrieved 31 October 2021.