Soyayya ta kunshi jerin yanayi na tausayawa da muradi mai karfi, daga nuna kulawa ta hanyar kyawawan dabi'u, zuwa tsananin muradi da qaunar wata halitta, yi zuwa sha'wa.[1][2][3][4][5] Misalin jerin soyayya daban daban shine, soyayyar uwa ya bambanta da soyayyar ma'aurata, haka zalika kuma sun bambanta da soyayyar abinci. Mafi akasari, soyayya tana nufin alaka mai karfi ko kuma tsananin muradi.[6][7][8]
Soyayya abu ce wadda take da matukar mahimmanci a cikin kowacce irin al'umma. Soyayya halitta ce da Ubangiji subhanahu wa ta'alah ya halicceta sannan ya dasata a zuciyar duk wata hallitta mai rai. Soyayya sashe cekamar kowanne sashe kamar zuciya bazaka san so a ina yake ba har sai kasan inda rayuwa take so yanada sauƙin fada wa fiye da shaƙar lunfashi inya tsira baya fita baya mutuwa amma yana suma ina son soyayya saboda tushe ce ta damuwa da kuma farin ciki mara misali so komai ne.
|s2cid=
value (help).
Love is a universal human experience.
ᵗᵃᵇᵇᵃˢ ˢᵒ ʸᵃⁿᵃᵈᵃ ᵐᵃᵗᵘᵏᵃʳ ᵃˡ ᵃʲᵃᵇⁱ ʸᵃᵏᵃⁿ ˢʰⁱᵍᵃ ᶻᵘᶜⁱʸᵃʳᵏᵃ ˡᵒᵏᵃᶜⁱ ᵍᵘᵈᵃ ᵃᵐᵐᵃ ᵏᵘᵐᵃ ᵇᵃˣᵉ ᵗᵃᵇᵃ ᵇᵃʳⁱⁿᵏᵃᵇᵃ ʸᵃᵏᵃⁿˢᵃ ᵏᵃʸⁱ ʷᵃⁿⁱ ᵃᵇᵘ ᵈᵃᵇᵃⁿᵈᵃ ʳᵃ,ᵃʸⁱⁿᵏᵃ ʷᵃⁿᵈᵃ ᵇᵃᵏᵃⁱ ⁿⁱʸʸᵃᵇᵃ ˢᵒ ʸᵃⁿᵃ ⁱʸᵃ ˢᵃʷᵃ ᵏᵃⁱ ᵈᵃⁱ ᵈᵃⁱ ᵈᵃᵇᵃ ᵈᵃⁱ ᵈᵃⁱᵇᵃ ˢʰⁱˢᵒ ⁿᵃᵇᵃⁿⁿᵉ ˢᵒ ᵈᵃᵏᵃⁿˢᵃ ʸᵃᵏᵃⁿ ʲᵘʸᵃᵐᵃ ᵐᵘᵗᵘᵐ ᵇᵃʸᵃ ⁱᵈᵃⁿ ʰᵃʳ ʸᵃᶜⁱ ᵃᵐᵃⁿᵃ ᵃᶜⁱᵏⁱⁿˢᵃ ᵈᵒᵐⁱⁿ ˢʰⁱᵈⁱⁿ ʳᵘʷᵃ 2ⁿᵉ ʸᵃᵏᵃⁿ ⁱʸᵃˢᵃ ᵈᵃᵐᵘʷᵃ ᵈᵃᵏᵘᵐᵃ ᵃᵏᵃˢⁱⁿ ʰᵃᵏᵃⁿ ˢᵒ ʸᵃʸⁱ ᵃʳᵃʸᵘʷᵃ ᵈᵃⁿ ᵏᵘʷᵃ ˢʰⁱⁿᵉ ᵐᵃᵏᵃˢᵘᵈⁱⁿ ˢʰᵃᵏᵘʷᵃ ᵈᵃ ᵐᵘʳᵃᵈⁱⁿ ʳᵃʸᵘʷᵃ...