Samia Akario | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Chefchaouen (en) , 28 Mayu 1972 (51 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Moroccan Darija (en) |
Karatu | |
Makaranta | Institut supérieur d'art dramatique et d'animation culturelle (en) |
Harsuna |
Larabci Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi, darakta, ɗan wasan kwaikwayo, marubin wasannin kwaykwayo da mai gabatarwa a talabijin |
IMDb | nm0015095 |
Samia Akario (Larabci: سامية أقريو) (28 Mayu 1972) ta kasance yar'fim din Morocco ce kuma darekta. Yar'asalin Jihar Chefchaouen, Morocco.[1]
Samia Akariou an haife ta a shekarar 1972 acikin garin Chefchaouen, ƙasar Morocco. Ta kammala karatu daga Higher Institute of Dramatic Arts and Cultural Activities (ISADAC) da kuma Higher National Drama Paris Conservatoire.
Ta fara aikin ta ne a tiyata da fitowa acikin ƙananan shirye-shirye, sannan ta koma sinama acikin film (Lalla Hobbi) Mohamed Abderrahman Tazi wanda ya kaita zuwa ga wajen alumma. Ta fito a fim tare da Farida Belyazid, Friends Yesterday na Hassan Benjelloun da Ali, Rabiaa da wasu. Ahmed Boulane.