Olusegun Obasanjo
Chairperson of the African Union (en) Fassara

6 ga Yuli, 2004 - 24 ga Janairu, 2006
Joaquim Chissano (en) Fassara - Denis Sassou-Nguesso (en) Fassara
shugaban ƙasar Najeriya

29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2007
Abdussalam Abubakar - Umaru Musa Yar'Adua
5. shugaban ƙasar Najeriya

13 ga Faburairu, 1976 - 30 Satumba 1979
Murtala Mohammed - Shehu Shagari
3. mataimakin shugaban ƙasar Najeriya

29 ga Yuli, 1975 - 13 ga Faburairu, 1976
Joseph Edet Akinwale Wey - Shehu Musa Yar'Adua
Rayuwa
Haihuwa Abeokuta, 5 ga Maris, 1937 (87 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Barikin Dodan
Harshen uwa Yarbanci
Ƴan uwa
Abokiyar zama Stella Obasanjo
Yara
Karatu
Makaranta Baptist Boys' High School
Kwalejin Ma'aikatan Tsaro (DSSC)
Royal College of Defence Studies (en) Fassara
Mons Officer Cadet School (en) Fassara
Harsuna Yarbanci
Turanci
Pidgin na Najeriya
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, soja da injiniya
Kyaututtuka
Aikin soja
Fannin soja Sojojin Ƙasa na Najeriya
Digiri Janar
Ya faɗaci Yaƙin basasar Najeriya
Operation Tail-Wind (en) Fassara
Congo Crisis (en) Fassara
Imani
Addini Protestan bangaskiya
Baptists (en) Fassara
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
Kanal O. Obasanjo bayan kammala yakin basasar Najeriya
Olusegun Obasanjo a shekara ta 2014.
Lokacin da Obasanjo na mulkin soja
mutum mutumi na obasanjo
obasanjo Yayin da yake aikin soja
Obasanjo da farar fata

Janar Olusengun Obasanjo G.C.F.R ya kasan ce tsohon shugaban kasa, Janar din soja, kuma ɗan siyasan Nijeriya. An haife Obasanjo ne a shekara ta alif dari tara da talatin da bakwai 1937), a birnin Abeokuta dake kudancin Najeriya ( jihar Ogun a yanzun).[1]

Haihuwa.

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Olusegun Obasanjo a shekara ta 1937, a birnin Abeokuta dake kudancin Najeriya.

Farkon rayuwa.

[gyara sashe | gyara masomin]

Aikin soja.

[gyara sashe | gyara masomin]

Mulkin soja.

[gyara sashe | gyara masomin]

Mulkin farar hula.

[gyara sashe | gyara masomin]
Lokacin da Obasanjo ya shiga harkokin siyasa

Olusegun Obasanjo yayi shugabancin Nigeria ne daga watan Fabrairun shekara ta 1976, zuwa watan Satumba shekara ta 1979, bayan mulkin Murtala Mohammed sannan ya mika wa Shehu Shagari mulkin, bayan wa'adin mulkinsa na farko. Daga bisani Obasanjo ya sake zama shugaban kasar Nijeriya yayin da mulkin kasar yakoma kan turbar dimokaradiya, inda yashiga zabe a karkashin jam'iyar Peoples Democratic Party (PDP) kuma yasamu nasara inda aka rantsar dashi a watan Mayun shekara ta 1999.

Bayan nan ya sake samun shugabantar kasar akaro na biyu a karkashin mulkin demokaradiya, bayan ya sake cin zabe a shekara ta 2003.

Ƙarshen mulkinsa ya kare ne a shekara ta 2007, inda ya mara wa Umaru Musa Yar'adua baya kuma marigayi Umaru Musa Yar'adua ya samu nasarar zama shugaban kasar Najeriya ne daga shekara ta 2007.[2][3]

A watan Augusta na shekarar 2021, Kungiyar Tarayyar Afirka ta nada Olusegun Obasanjo a matsayin Babban Wakilin Zaman Lafiya na Afirka.

Littattafan Obasanjo.

[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta.

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. https://www.aljazeera.com/news/africa/2007/04/2008525183636239264.html
  2. https://www.britannica.com/biography/Olusegun-Obasanjo
  3. http://www.africa.upenn.edu/Newsletters/irinw52799.html
  4. https://en.wikipedia.org/wiki/Olusegun_Obasanjo#cite_note-227


Bibiliyo

[gyara sashe | gyara masomin]