mace
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Baligi da female human (en) Fassara
Literal translation (en) Fassara אישה, woman, female, женщина da жінка
Mabiyi yarinya
Hashtag (en) Fassara woman
Has characteristic (en) Fassara female voice (en) Fassara, female reproductive system (en) Fassara, menstrual cycle (en) Fassara, fertility (en) Fassara da female body shape (en) Fassara
Produced sound (en) Fassara female voice (en) Fassara
Hannun riga da namiji
Nada jerin list of lists of women (en) Fassara

Mace itace kishiyar duk wani abn halitta namiji.

Wacece mace? An samu bayanai mabambamta da yawa game da wacece mace, inda masana da yawa sukai ta zubo baya nai kamar haka:

Mace ba dabba bace ba kuma aljana ba ce, halittace wadda babu banbanci tsakanin namiji da mace a ɓangaren ɗan'adamtaka. Mace na da cikakken yanci da iko daidai da ita a musulunci, namiji ya zam mai mata hidima har tsawon rayuwarta ta hanyar ɗaukemata nauyinta da buƙatunta na rayuwa. Muslunci ya ba da umarni a girmama su, a nemi shawararsu. Wacece mace a mahanga ta masana soyayya?

Mace a fage na soyayya tana da rauni da tausayi da saurin amincewa da wuyar sha ani. Ƙarin bayani daga malaman kimiyya sunce mace nada rangwamen tunani a kan ɗa namiji sai dai sunfi namiji saurun haddace abu suna iya riƙe abu a kansu shekara da shekaru ,basu mantaba . Mata kan samun tawaya a tunanin su, rashin nutsuwa canji ajikinsu adukkan kowane wata yayin yin wata ibada tasu ta al'ada me mata suke so?

Ba abin da mata suka fi so irin nuna musu kulawa da damuwa ta hanyar nuna musu soyayya ɗaukar nauyinsu da kare musu buƙatunsu da dukiyarar da mutuncinsunsu.

3. Jarumtaka: Mata na son su ga mutum jarimi, imma na ƙarfi ko jarimtaka da ilmi da fasaha, suna alfahari da saurayi mai ƙarfi da ilimi da addini da fasaha da shauransu. Mata sun bawa Musulunci gudunmawa sosai da dukiyarsu da rayukansu da lokacinsu .

Hotuna

[gyara sashe | gyara masomin]