Lamia Eddinari
Rayuwa
Haihuwa 19 ga Yuli, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Moroko
Ƴan uwa
Ahali Chaimae Edinari
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Lamia Eddinari (an haife ta a ranar 19 ga watan Yulin shekara ta 1999) 'yar wasan judoka ce ta ƙasar Maroko .[1] Nasararta ta ƙarshe ta kasance a gasar zakarun Afirka ta 2019 inda ta lashe lambar zinare a cikin rabin nauyin mata 52 kg.[2] 

Nasarar da aka samu

[gyara sashe | gyara masomin]

Eddinari ta lashe lambar tagulla a wasannin Afirka a Rabat a shekarar 2019. Ta kuma lashe lambar tagulla a African Open a Dakar a shekarar 2021.[3]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Lamia EDDINARI". International Judo Federation. Retrieved 2022-06-20.
  2. "Judo - Lamia Eddinari (Morocco)". www.the-sports.org. Retrieved 2022-06-20.
  3. "JudoInside - Lamia Eddinari Judoka". www.judoinside.com. Retrieved 2022-06-20.