Kogin Mitong | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 1°03′N 10°58′E / 1.05°N 10.97°E |
Kasa | Gini Ikwatoriya |
Kogin Mitong kogi ne na kudu maso yammacin babban yankin Equatorial Guinea. Ya zama wani ɓangare na Muni Estuary tare da Kogin Congue, Kogin Mandyani, Kogin Mitimele, Kogin Utamboni da Kogin Mven.[1][2]