Kogin Milo | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 330 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 11°04′13″N 9°13′25″W / 11.0703°N 9.2236°W |
Kasa | Gine |
Hydrography (en) | |
Watershed area (en) | 13,500 km² |
Ruwan ruwa | Niger Basin (en) |
River mouth (en) | Nijar |
Kogin Milo kogi ne a kasar Guinea a yammacin Afirka.Yana tasowa a tsaunin Simandou kusa da Beyla,yana gudana kusan 20 kilometres (12 mi) zuwa kudu na Siguiri kuma yana gudana 300 kilometres (190 mi) arewa a lokacin ya zama daya daga cikin manyan magudanan ruwan kogin Niger.
An kafa Daular Baté kafin mulkin mallaka a karni na sha bakwai kuma tana cikin kwarin kogin Milo. A zamanin mulkin mallaka,kogin ya kasance hanya mai kima ta sufuri,domin yakan bi ta jiragen ruwa masu nisa daga Kankan zuwa kogin Neja.