Izetta Sombo Wesley | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Izetta Sombo Wesley ita ce shugabar Kungiyar kwallon kafa ta Laberiya, wacce ke kula da ƙwallon ƙafa a Liberia, gami da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa.[1] Wesley ita ce mace ta farko a Afirka da ta jagoranci ƙungiyar ƙwallon ƙafan lokacin da ta karɓi iko a watan Fabrairun shekara ta 2004. An sake zabar Wesley a watan Maris na shekara ta 2006 na tsawon shekaru 4.