Immaculate Nwaogu | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 28 Nuwamba, 1970 (53 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Ibo Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||
|
Immaculate Nwaogu (an haife ta a ranar 28 ga watan Nuwamba 1970) ƴar wasan kwallon hannu ce ta Najeriya. Ta shiga Gasar mata a gasar Olympics ta shekarar 1992 . [1]