WANNAN SHAFIN ZA'A GOGE SHI! . Dalili: Babu bayani mai ma'ana, ko Talla ko rashin Manazarta

Idan akwai rashin amincewa game da goge shafin, kana iya fadin hujjar ka a Shafin tattaunawa. Idan wannan shafin bai cancanci gogewa ba, kokuma zaka iya gyarawa, to kana iya goge wannan sanarwar, amma kuma kada ka goge sanarwa a shafin da ka kirkira da kanka.

Masu gudanarwa, su tuna da bincika ko akwai wata mahada a nan da tarihin shafi (last edit) kafin a goge shi.

Gara

[gyara sashe | gyara masomin]

Gara wani kaya ne da ake Kai ma mace idan za'a kaita gida miji yayin aure.yana daya daga cikin Al adar kasan hausa.kayan Gara da ake Kai mace yayin aure su hada da shinkafa,mai gyada da manja,cincin,dubulan,ridi da dai sauransu.Wanda wadannnan abubuwan daga gidansu matan akeyi.