gaisuwa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na ritual (en) Fassara
Gudanarwan greeter (en) Fassara
hoton gaisuwa
haɗin kan gaisuwa

Gaisuwa dai wata halayyar ce dake nuna girmamawa a tsakanin mutane inda akan so na ƙasa ya gaida wanda ake ƙyautata zaton na sama da shi ne, gaisuwa na kara bayyana hankali da tarbiyar mutum a duk inda ya tsinci kan shi.

Lokutan gaisuwa

gaisuwa
  1. Da safe koh da yamma
  2. A makaranta koh a gida
  3. Da rana. Da dai sauran su

Ire-iren gaisuwa

Ire-iren gaisuwa da ya dan ganta da yanyin addini ko al`ada ko kabila suke yin nasu gaisuwar.

Amfanin gaisuwa

Cikin amfanin da gaisuwa take da shi aƙwai karawa mutum ƙima a idan al'umma sannan babbar girmamawa ce ga wanda ke sama da kai.[1]

Manazarta

  1. https://www.jw.org/ha/laburare/mujalla/hasumiyar-tsaro-na-nazari-yuni-2018/amfanin-yin-gaisuwa/