Dumshe ƙauye ne a gundumar mamudo dake ƙaramar hukumar potiskum, jihar Yobe, arewa maso gabashin Najeriya