Bikiya Graham-Douglas | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Port Harcourt, 4 ga Maris, 1983 (41 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Alabo Graham-Douglas |
Karatu | |
Makaranta | University of Portsmouth (en) |
Matakin karatu | Digiri |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm5795194 |
Bikiya Graham-Douglas ta kasance yar Najeriya ce amma Kuma tana shiri a Birtaniya. Ita ya ce ga dan'siyasar Najeriya wato Alabo Graham-Douglas mahaifiyarta itace Bolere Elizabeth Ketebu. Graham-Douglas tayi karatuttuka a London Academy of Music and Dramatic Art, Oxford School of Drama, Bridge Theatre Training Company da Point Blank Music School. Kuma tana da BA na digiri a business economics and business law daga Jami'ar Portsmouth.
Itace ta kafa Beeta Universal Arts Foundation (BUAF).[1]
Tayi suna ne sanadiyar shirye-shiryen ta a fina-finai kamar su Flower Girl, Shuga, Closer, Saro, For Coloured Girls, Suru L'ere, Lunch Time Heroes, Jenifa's Diary, Legacy da The Battleground.[2][3][4]
Bikiya itace Executive Director na Lagos Theatre Festival Archived 2020-01-23 at the Wayback Machine kuma tana raji ROLAC project tare da gudunmuwar EU da British Council domin wayar da kai akan Sexual Gender-Based Violence a Najriya.