Amleset Muchie | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Addis Ababa, 1987 (36/37 shekaru) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Teddy Afro (en) |
Karatu | |
Makaranta | New York Film Academy (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi |
Amleset Muchie (amhara|አምለሰት ሙጬ); haihuwa 1987[1]) ta kasance yar shirin fim din kasar Ethiopia ce, model, da kuma tsara fina-finai.
Amleset an haife ta ne a Ethiopia a shekarar 1978.[1] Ta karanci hada fina-finai a New York Film Academy, da aikin jarida a Jami'ar Unity.[2]
Amleset ta lashe kyautar Miss University 2004 contest, tana wakiltar Ethiopia. Kuma ta sake lashe kyautar Miss World Ethiopia pageant a 2006. Ta karanci journalism a Jami'ar Unity dake Addis Ababa, Ethiopia.[3]
Haka Kuma, Amleset ta kasance yar'fim ce. Ta rubuta da samar da fina-finai kamar su Si Le Fikir (About Love), Adoption, da kuma documentary Green Ethiopia.[4][5] She is outspoken about environmental issues facing Ethiopia.[6]
Amleset ta shiga cikin UN 2018 Women First 5k da aka gudanar a 11 Maris 2018 a Addis Ababa, Ethiopia. Ta kuma lashe Icon Women's race na time din 25.25.[7]
A 2012, Amleset ta auri mawakin Ethiopian nan Teddy Afro a Holy Trinity Cathedral a birnin Addis Ababa.[2] They have two children together.[8]
Shekarar | Fim | Mataki | Bayanai |
---|---|---|---|
2016 | Adoption | Director | Short film |
2017 | Laptos | Actress | |
2018 | Yesemwork | Actress | |
2017 | Bethons | Actress | |
2019 | Min Alesh | Actress and director |
Shekara | Fim | Mataki | Bayanai |
---|---|---|---|
2016 | Green Ethiopia | Presenter and Director | Environmental |
Shekara | Vidiyo | Mawaki |
---|---|---|
2017 | "Mar Eske Tuaf" | Teddy Afro |