Adam
Rayuwa
Haihuwa Garden of Eden (en) Fassara, unknown value
ƙasa Duniya
Mazauni Garden of Eden (en) Fassara
Duniya
Mutuwa unknown value
Makwanci Cavern of the Patriarchs (en) Fassara
Calvary (en) Fassara
Yanayin mutuwa divine retribution (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi no value
Mahaifiya no value
Abokiyar zama Hauwa'u
Lilith (en) Fassara
Yara
Karatu
Harsuna Ibrananci
Sana'a
Sana'a Manoma, hunter (en) Fassara, gardener (en) Fassara da Annabawa a Musulunci
Muhimman ayyuka Sefer Raziel HaMalakh (en) Fassara
Feast
December 24 (en) Fassara da Q21655885 Fassara
Sunan Annabi Adam
The prophet Adam

Annabi Adam A.S Shine annabi na farko kuma Ɗan Adam na farko da Allah ya fara halitta, ya halicce shine a Aljannah tare da matarsa Hauwa`u. Allah ya sanar dashi dukkan suna komai da amfanin su. kuma ya iya ko wanne yare kuma yasan dukkan nin komai, amman bai san Gaibu ba. Idan da zai ga jirgin sama a yau zai iya gayan sunan shi a ko wanne yare da kuma amfanin jirgin da yanda ake tuka shi. Bayan Allah ya halicce shi sai yace mai "Ya kai adamu ka ci ka sha a Aljanna kuma aikata duk abinda kake so, amman kada kaci wannan itaciyar", sai Shedan ya zuga shi da shi da matar sa Hauwa'u sai suka ci, sai Allah ya sauko dasu zuwa duniya su biyu, sai suka haifi yaran su na farko a duniya wato Habila da Kabila, daga nan ne sai Mutane suka fara yawaita. yana da cikakkiyar sura ta ko wacce siga, kuma shine cikakken mutum wanda baida tawaya a halittan dan Adam, Yana da cikkakken tsawo, cikakken komai da komai.[1][2][3][4][5][6][7][8][9][10] [11][12][4][13][14][15][16][17][18].

Daraja

[gyara sashe | gyara masomin]

Diddigin bayanai na waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Karin dubawa

[gyara sashe | gyara masomin]

Diddigin bayanai

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Dillon, Michael (1999). China's Muslim Hui Community. Curzon. p. 37. ISBN 978-0-7007-1026-3.
  2. Denise Aigle The Mongol Empire between Myth and Reality: Studies in Anthropological History BRILL, 28 October 2014 08033994793.ABA p. 110.
  3. A.C.S. Peacock Early Seljuq History: A New Interpretation Routledge 2013 08033994793.ABA p. 123.
  4. 4.0 4.1 The Encyclopedia of the Arab-Israeli Conflict: A Political, Social and Military History edited by Spencer C.Tucker, Priscilla Mary Roberts p.917 [1]
  5. name="The Iraq Effect Page 91">The Iraq Effect: The Middle East After the Iraq War By Frederic M. Wehrey p. 91 [2]
  6. Jonathan Brown The Canonization of al-Bukhārī and Muslim: The Formation and Function of the Sunnī Ḥadīth Canon Brill 2007 08033994793.ABA p. 313
  7. Ahmed, Imad-ad-Dean. Signs in the heavens. 2. Amana Publications, 2006. p. 170. Print. 08033994793.ABA
  8. Nicolas Laos The Metaphysics of World Order: A Synthesis of Philosophy, Theology, and Politics Wipf and Stock Publishers 2015 08033994793.ABA p. 177
  9. name="ReferenceG">Robert Rabil Salafism in Lebanon: From Apoliticism to Transnational Jihadism Georgetown University Press 2014 08033994793.ABA chapter: "Doctrine"
  10. "Generational Changes in the Leadership of the Ahl-e Sunnat Movement in North India during the Twentieth Century". Archived from the original on 2020-03-17. Retrieved 2019-09-16.
  11. Denise Aigle The Mongol Empire between Myth and Reality: Studies in Anthropological History BRILL, 28 October 2014 08033994793.ABA p. 110.
  12. A.C.S. Peacock Early Seljuq History: A New Interpretation Routledge 2013 08033994793.ABA p. 123.
  13. refname="The Iraq Effect Page 91">The Iraq Effect: The Middle East After the Iraq War By Frederic M. Wehrey p. 91 [3]
  14. Jonathan Brown The Canonization of al-Bukhārī and Muslim: The Formation and Function of the Sunnī Ḥadīth Canon Brill 2007 08033994793.ABA p. 313
  15. Ahmed, Imad-ad-Dean. Signs in the heavens. 2. Amana Publications, 2006. p. 170. Print. 08033994793.ABA
  16. Nicolas Laos The Metaphysics of World Order: A Synthesis of Philosophy, Theology, and Politics Wipf and Stock Publishers 2015 08033994793.ABA p. 177
  17. Robert Rabil Salafism in Lebanon: From Apoliticism to Transnational Jihadism Georgetown University Press 2014 08033994793.ABA chapter: "Doctrine"
  18. "Generational Changes in the Leadership of the Ahl-e Sunnat Movement in North India during the Twentieth Century". Archived from the original on 2020-03-17. Retrieved 2019-09-16.

Littattafai da jaridu

[gyara sashe | gyara masomin]


Karatu na gaba

[gyara sashe | gyara masomin]

Diddigi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
Academic resources
Diddigi na yanar gizo na online
Directories